Gudun Kurna

Asalin wannan abincin maiduguri ne yana da dadi sosai.Na koyane a wajen mamata
#gargargajiya #ramadanclass
Gudun Kurna
Asalin wannan abincin maiduguri ne yana da dadi sosai.Na koyane a wajen mamata
#gargargajiya #ramadanclass
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya kayan miyanki ya soyu
- 2
Zaki jika bushashen kifinki ya dan jiku sai ki wanke sosai ki cire kai ki bude tsakiyan ki cire kaya
- 3
Ki zuba ruwa akan kayan miyanki,daddawa,citta,kaninfari,dandano,garin ganyen albasa da kuma kifin
- 4
Ki barshi ya dahu sosai sosai kmar minti arbain
- 5
A roba zaki zuba flour ki kwaba da ruwa kmar kwabin danwake
- 6
Nan kuma ga miyan mu ya dahu sai ki jefa kullinki kmar dai yanda ake sa danwake
- 7
Gashi nagama sawa sai a rufe a bar shi ya nuna a wuta kadan kadan gskya in ba haka ba zai kama
- 8
Ga gudun kurna ya hadu@
gskya akwai dadi ku gwada zaku ban labari
Similar Recipes
More Recipes










sharhai (2)