Taliya da manja me salad

Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2
Taliya da manja me salad
Umarnin dafa abinci
- 1
A dora ruwa a tukunya idan yayi zafi a kakkarya taliya a zuba
- 2
A jujjuya a rufe, idan ta dahu sai a sauke a tacea colanda
- 3
Sai soya manja, a zuba
- 4
A wanke salad, tomato d cucumber
- 5
A yayyankasu a zuba akai
- 6
Sai a kawo dakakken yaji a zuba a gefe... Hmm wannan girkin ba'a bawa mekiwa😀
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16089452



sharhai