Arish

Aishaliyu Aishaliyu
Aishaliyu Aishaliyu @mmnkhady1
zaria

Nayi azumin nayi bude baki dashi yymin dd sosai

Tura

Kayan aiki

  1. Dakalin turawa
  2. Kaya miya bada tomato
  3. Nama
  4. Man
  5. Kaya danddano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Naferi dakalina na jajjaga kayamiyana da yanka albasa,nasa mai ahuta yadan suyo na zuba ruwa da kaya danddano dai dai misali nabarshi ya tausau na zuba dangling na da nama na {dama na tafasashi} nahada na barshi zuwa wani lokaci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishaliyu Aishaliyu
rannar
zaria
inaso dafa abinci
Kara karantawa

Similar Recipes