Kunun tsamiya
Firdausi Ahmad @Chopsbyfiddy
Kunun tsamiya ya samo asaline tun tale tale, wato tun daga iyaye da kakanin mu. Kunun tsamiya kunu ce ta kasar hausa. #Ramadan
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya ya samo asaline tun tale tale, wato tun daga iyaye da kakanin mu. Kunun tsamiya kunu ce ta kasar hausa. #Ramadan
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu tukunya ki daura ruwan kisa tsamiyar aciki sai su tafasa tare.
- 2
Kisamu babban roba ki zuba garin geron da yaji kayan yaji kuma bayan kin tankade shi, sai ki zuba ruwa kadan ki juyashi yayi kauri kadan, sai ki dauro wannan ruwan zafi mai tsamiyan kisa rariya akan roban ki juyeshi, sai ki dauki abun juyawa ki juyashi, zakiga yayi kauri, sai ki zuba sikari kisha. Shikenan... Asha ruwa lafiya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16111732

sharhai