Kayan aiki

3 hrs 30mintuna
  1. 2Fulawa kofi
  2. Ruwa kadan
  3. Yeast cokali 2
  4. Sugar cokali 3
  5. Baking powder cokali 1

Umarnin dafa abinci

3 hrs 30mintuna
  1. 1

    Na tankade fulawa na xuba sukari da yeast da baking powder na kwaba shi baiyi kauri ba kuma baiyi ruwa-ruwa ba

  2. 2

    Na rufe shi da kyau na ajiye a wuri mai dumi har na wajen awa uku sannan na soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taufiqa Said
Taufiqa Said @cook_35293874
rannar

sharhai (8)

Similar Recipes