Umarnin dafa abinci
- 1
Na gyara wakena na wanke tare da Ungurnu na kai markade, Ana kawowa na dan saka manja dan qullun ya saki, na ta'ce da abin tata na daura a tukunya.
- 2
Yana tafasa na sanya Maggi da jajjagaggen attaruhu da albasa na sanya ruwan tsami har ta hade jikinta na kwashe abuhu ta tsane na soya a mai. TAMMAT.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16121759




sharhai (4)