Kwadon Tumatur

Yar Mama @YarMama
Wannan abun munayinshi ne a makarantar kwana tare da Kawayena duk lokacin da muke jin Kwadayi
Kwadon Tumatur
Wannan abun munayinshi ne a makarantar kwana tare da Kawayena duk lokacin da muke jin Kwadayi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke tumatur sai ki yanka shi
- 2
Ki daka Maggi kisa ki barbada yaji, sai a ci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Miyar tumatur mai ugu
Wannan miyar nayita ne lokacin da miji na ya zai dawo daga tafiya, ya kirani awa 2 kafin su dawo sai nayi tunanin wani girki zanmasa, lokacin bayan sallar layya ne inada sauran gasashshen Nama a freezer kuma inada ugu sai kawai nace bari inyi wannan miyar tare da shinkafa da wake, sai kuma nayi lemun kankana. Yayi farin ciki sosai har yace tunda yayi tafiyar bai ci abinci mai daɗi tare da natsuwa sai ranar da ya dawo gida.🥰🥰 Ummu_Zara -
-
Jallop spaghetti
Wannan abincin na dafa shi ne lokacin da nake jin yunwa sosai,gashi kuma yayi dadi sosai M's Treat And Confectionery -
-
-
-
Kwadon zogale
Zogale yanada matukar amfani ajikin dan AdamYana kara Lafita sosai Meenarh kitchen nd more -
-
Farfesun kifi
#ramadansadakaAllah yakara miki lfy d nisan kwana mahaifiyata ina tuna ki duk lkcn da zansha wannan farfeson dakikeso Zyeee Malami -
Kwadon salad
Cin salad nada amfani sosai a lafiyar mu ynx lokacin sane y kamata mu dage d cinsa domin lafiyar mu#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Kwadon lansir
Ganyen lansir nada matukar amfani ajiki Kuma yanzu lokacin sanyi akafi samunshi. Oum Nihal -
-
-
Sakwara da miyar egushi
#team6dinner.ina matuqar son sakwara musamman irin wannan lokacin da doya take a lokacinta.Hamna muhammad
-
Ɗatun Data (Kwadon Gauta)
Wannan kusan abincin Baburawane,Kwaɗon Gauta. Lokacin da naje wurin surukata anbani amma na kasaci saboda waccen Ɗata tafi ɗaci sosai ita ake kira Gauta,shine nace bari ingwada da wannan ɗata tunda bata kai ɗacin waccenba,km gaskiya naji dadin ta😋 dan nasamu naci. Yajin dole saida kanwa fa Samira Abubakar -
Taliyar Hausa da wake
#TaliyaMuna yara idan mun je cikin gari ba abun da muke so a bamu irin taliyar hausa da manja da yaji da lettuce da kifi🤤😋,don abinci ne mai matukar dadi ga shi abun marmari,ga karin lafiya saboda sinadaran karin lafiya da ke cikin ganye,manja,kifi da ita kanta taliyar da suke dauke da shi.Abinci ne da ba'a bawa yaro mai kiwa.Ke dai kawai gwada wannan hanyar ta dahuwar taliya ki bani labari. M's Treat And Confectionery -
-
Red velvet cupcake
Inason red velvet cake bana gajiya dashi na kan ci duk lokacin da naji kwadayi ko a lokacin da banson cin abinci mai nauyi. Chef Leemah 🍴 -
Kwadon Lansir
#teambauchiYanzu lokaci ne na lansir abinci marar nauyi da za'a iya ci na marmari Laylaty's Delicacies n Spices -
Kwadon Cocumber
Kwadone Mai matukar sauki a yayin da kikejin yunwa zaki iyayi kuma ciki ki koshi Meenat Kitchen -
Kwadon (datu) alayyahu
Ina son wannan abinci saboda saukin hadi, dandano da kuma lafiya Nafisa Ismail -
-
-
-
Miyar kubewa bussashe
nayi wannan girkin ne saboda yara suna son miyar kuma suna tuwon da yawa duk lokacin da aka yi musu irinta Mrs Mubarak
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16121969
sharhai (4)