CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Doya da kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Doya da kwai ainihin hoton girkin

Doya da kwai

Oum Ashraf's Kitchen
Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2

Ramadan day 2 iftar

Ramadan day 2 iftar

Kara karantawa

Doya da kwai

Oum Ashraf's Kitchen
Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2

Ramadan day 2 iftar

Ramadan day 2 iftar

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Doya
  • Mai
  • Kwai
  • Maggi
  • Kayan kamshi
  • Albasa da tomato
  • Gishiri da sugar kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki fere doya ki mata yankan fadi, saiki wanke ki saka a tukunya ki zuba ruwa madaidaici a dora a wuta

  2. 2

    Sai kikawo gushiri kadan da sugar kadan ki zuba ki rufeta

  3. 3

    Idan ta dahu a sauke a tace a collander

  4. 4

    Ki fasa kwai a bowl ki yanka albasa da tomato akai

  5. 5

    Ki kawo maggi kadan, thyme da kayan kamshi ki zuba saiki kada kwan

  6. 6

    Ki zuba mai pan, ki dora a wuta sai ki dinga tsoma doyar a wuta kina soyawa a mai

  7. 7

    Idan tayi brown colour sai a tsane ta a zuba a mazubi

  8. 8

    Ana iyaci da tea, kunu ko costard

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Oum Ashraf's Kitchen
Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2
rannar April 05, 2022 11:29
Cooking is My Hubby🍝
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Da Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Jollof din shinkafa me kayan lambu
  2. Ginger juice
  3. Dambun Shinkafa mai Alaiyahu da lawashi
  4. Miyar Stew
  5. Custard da grape
  1. FANKE (puff puff)
  2. Dafadukan taliya
  3. Jollof din shinkafa me kayan lambu
  4. Miyar Stew
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16123876
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close