Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke ganyan zoban ki sanna ki zuba ruwa ki sa karimfani kamar cokali 1
- 2
Bayan zobon ki ya dafu sai ki sauke ki tace Shi sanna yayi sanyi
- 3
Sai ki yanka kankanar ki (diced) da abarbarki da mangon ki duk wani dai fruit zaki iya sawa Amma Banda ayaba (banana)
- 4
Sanna sai ki zuba acikin wanna ruwan zobon sai ki zuba sugar da kankara (ice)
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16171052






sharhai