Tura

Kayan aiki

  1. Flour rabin karamin kwano
  2. Sugar cup daya
  3. Mai gwangwanin madara biyu
  4. Ridi (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    NOTE

    Kafin mu fara ita greba mai shine mahadin ta baa saka ruwa.
    Ridi baizama dole ba sai inkinada shi.
    Zaki iya kwabawa kinayi kina kara mai inbaiji ba
    Wasu sunason tayi zaki so shima sugar idan kina bukata zaki iya karawa

  2. 2

    Mai zaki zuba a rubber da sugar kijujjuya saiki dinga xuba flour idan kika gama zuba flour kikaga kina bukatar karin mai saiki kara bawai kicika mai ba Aa yadda zata fitar da shape

  3. 3

    Saiki dauko ludayi kidinga cusata a ciki kina fitarda shape

  4. 4

    Idan kika gama saiki sakata a oven ko kiyi gashin gargajiya duk wanda kikeso 20mnt zakiji tafara kanshi datayi color dinda kikeso saiki kwashe.

  5. 5

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (2)

Yusnah
Yusnah @yusnah
Meyasa wani lkcn bata kamewa sosai sai kajita burus burus

Similar Recipes