Burodi mai hadi

#Ramadansadaka
Amurkawa keyinshi , a matsayin kalacin safiya, kuma yana da dadi sosai ga saurin cika ciki.
Burodi mai hadi
#Ramadansadaka
Amurkawa keyinshi , a matsayin kalacin safiya, kuma yana da dadi sosai ga saurin cika ciki.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakiyanyanka burodi kicire tsakiyan, sannan zaki dauko sausage naki kiyanyankashi yayi guntu guntu.
- 2
Kifasa kwai ki kadashi, kikawo maggi, gishiri da curry kisa acikin kwan, samu kaskon soya soye, tarfa mashi mangyada, kikawo burodinki kisa ciki, kawo sausage kijera acikin burodin, kawo kwai zuba aciki kibarshi yafara soyuwa
- 3
Sai a dauko cheese din adora akai abarshi yadan fara narkewa, sai a dauko ketchup axuba akai, sai a dauko wancan burodin dana cire da farko, sai a dauko a dan fadadashi yadda zai rufe bayan, idan
Gaban ya gasu sai ajuyo bayan shima agashi - 4
Idan ko ina yagasu sai akwashe, yana cinsa hakanan ko kuma asha da shayi ko kuma da kunu.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes















sharhai (4)