Indomie mai kayan lambu

Mamu @1981m
Yarana nason indomie sosai more especially yaji kayan lambu, yanxu kaga ancinyeshi nan danan
Indomie mai kayan lambu
Yarana nason indomie sosai more especially yaji kayan lambu, yanxu kaga ancinyeshi nan danan
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke duk yayan itatuwan dazanyi qmfani dasu,
- 2
Na yanyanka, nasa mai akan kasko, nakawo albasa nazuba, daya dan soyu nakawo vegetables dina naxuba,
- 3
, nadan soyasu, saina kaow ruw naxuba daidai wanda zai dafa mani indomie,
- 4
, nakawo nasa aciki, dayayi na kwashe nakara kawo salad nasa asama.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16210565



sharhai (3)