Beef gravy

ZeeBDeen @ZeeBDeen
Asali dai na turawa ne amma koin Ana yin shi kuma akwai dadi sosai
#mukomakitchen
6months/still going
Beef gravy
Asali dai na turawa ne amma koin Ana yin shi kuma akwai dadi sosai
#mukomakitchen
6months/still going
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa yanka naman nan kanana a Dora shi a wuta a saka Maggi da gishiri a barshi yayi ta dahuwa
- 2
Sai a yanka sauran kayan lambun a wanke
- 3
Idan naman ya dahu sai sai a kawo kayan lambun nan a zuba ciki, Ana so ya Dan yi ruwa kadan
- 4
Idan ya tafasa sai kwaba wannan flour da madara a zuba ciki zata daure shi tasa yayi kauri kadan
- 5
Sai a bar shi ya tafasa sai a sauke
- 6
Zaa iya ci da shinkafa, taliya, couscous ko naan bread
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16225157





sharhai (10)