Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko natsaftace kazata nasamu gurin tsoka sosai sainasamu roba nayi grattin attaruhu albasa tabarnuwa
- 2
Nazuba a robar sannan nasa kayan korry citta maggo da Dan masorona najujjuya Ina daukar Naman
- 3
Ina shafa hadin danagama yadan kama saina zo nagasa akasko idan nan yy najuya nan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16244330




sharhai