Kayan aiki

  1. 10Oranges
  2. 2ginger
  3. 1/4 cupsugar
  4. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere orange dinki kisa a blender hada da ginger ki zuba ruwa

  2. 2

    Sai kiyi blending ki tace kisa sugar

  3. 3

    Kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (11)

Similar Recipes