Miyar wake
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa wake sai ki wanke ki ajiye. Ki dafa nama sai ki Dora mai a wuta yayi zafi
- 2
Sai ki zuba albasa ki Dan soya ta sai ki zuba jajjagaggen tarugu da kayan miya ki soya sama sama
- 3
Sai ki zuba ruwa in ya tafasa ki zuba maggi da spices sai ki zuba surfaffen wake ki barshi har sai yayi sai ki sauke
- 4
#teeskitchen
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16244787



sharhai