Umarnin dafa abinci
- 1
Ki surfa wake sai ki wanke ki ajiye. Ki dafa nama sai ki Dora mai a wuta yayi zafi
- 2
Sai ki zuba albasa ki Dan soya ta sai ki zuba jajjagaggen tarugu da kayan miya ki soya sama sama
- 3
Sai ki zuba ruwa in ya tafasa ki zuba maggi da spices sai ki zuba surfaffen wake ki barshi har sai yayi sai ki sauke
- 4
#teeskitchen
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Miyar wake
Na dafa ne ma iyali na, kuma nayi amfani da zogala maimakon alayahu#Mukomakitchen ZeeBDeen -
-
-
-
-
-
-
Faten wake mai plantain
Hmmm inkaci bazaka daina bafa sbd akwai dadi ga kara protein . Ku gwada shi domin samun canjin abinci #lets cook the season" Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) -
-
-
-
Masar wake
Masa ce wadda akeyi da wake tanada Dadi sosai anayin ta Kamar yadda akeyin Masa ❤️😋 Fatima Goronyo -
-
-
Miyar wake da alyyaho 🍽
Na dade ina so nayi miyar wake ban samu nayi ba. Sai da wannan challenge din yazo na (mu sarrafa wake hutun nan)sai na samu damar yi😊🙏 Alhamdulillah! Zainab’s kitchen❤️ -
-
-
-
-
-
-
Carrot sauce
Ko da yaushe Muna son mu canza dandanun bakin mu ta hanyar Saraffa abinci shiyasa nace bari nayi wannan sauce naci da Awara a maimakon mai da yaji Khady’s kitchen -
-
-
-
-
-
Towon masara miyar wake
#team6dinner.towun masara miyar wake .natashi naga mamana tanayi Kuma Tana sonsa sosai wajanta nakoya har Nima na iyashi .Kuma Inada kawata da keson abincin in zatazo takance na mata pls .Kuma yarana nason duk miyar da zansama kifi .diga karshe inayima cookpad adduwa Allah yatai makesu Amin Hauwah Murtala Kanada -
Kosan wake
#Omn,,,, inada wannan waken ya dade ajiye tsawon watanni uku sae ynx nace bari in juyeahi inyi kosae hafsat wasagu -
Miyar wake
Miyar wake tana Karin lapia da Karin jini ajikin mutum sannan ga dadi a baki. Meenat Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16244787
sharhai