Cookies

Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta,
ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta,
ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya
Umarnin dafa abinci
- 1
Nahada bota da sugar guri Daya nasa hand mixer har sugar din yanarke,
- 2
Nakawo flavour nasa aciki, nazuba Madara da ruwan kwai farin nasa aciki,
- 3
Nakara kadawa, da komi yahade nakawo flour nasa aciki na motse,
- 4
Har komi ya hade guri daya. Naraba dough din Kashi hudu, kowane nasa mass colour dinda nakeso
- 5
Nadauko dough din Ina murzawa, sai nadauko shapes dinda nakeso Ina fiddawa
- 6
Sannan nasa shapes dina na gasa, da yayi nakwase, wanda zanma kwalliya nasa mass jam aciki.
- 7
Nasa acikin firij na minti 10, nadauko Leda na shinfida,
- 8
Dana gama na dauko tray na baking nasa bota nashafeshi nakawo fulawa nasa,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes











sharhai