Fulawa kufi biyu da rabi • Custard na banana Rabin • Valilla kadan • Kwai guda biyu • Buttar kufi guda • Mai Rabin • Sugar cup guda • Gishiri kadan • Madara chokali hudu • Gyadar almond dai dai bukata • Jam chokali guda • Baking powder ko baking soda Rabin karamin chokali in baking sodane kadan zakisa