CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Haddadiyar doya Mai ganyan parsley (lansir
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Haddadiyar doya Mai ganyan parsley (lansir ainihin hoton girkin

Haddadiyar doya Mai ganyan parsley (lansir

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Gaskiya wannan kirkine Mai dadi Mai rike ciki

Gaskiya wannan kirkine Mai dadi Mai rike ciki

Kara karantawa

Haddadiyar doya Mai ganyan parsley (lansir

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Gaskiya wannan kirkine Mai dadi Mai rike ciki

Gaskiya wannan kirkine Mai dadi Mai rike ciki

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

40min
3-4 yawan abinc
  • Doya rabi
  • Nama
  • Mai
  • maggi,
  • gishiri
  • Curry
  • thyme,
  • hade haden kayan kamshi
  • Ganyan parsley lansir
  • tafarnuwaKoran tatasai, 2
  • Jan tatasai, 2
  • Albasa 1
  • chili ko tarigu
  • Bay leaf 🍂
  • Garin Albasa
  • Tumatar
  • garin tafarnuwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Dafarko Zaki fere doya awanketa yankata kananan Asa gishiri kadan asoyata,sannan ajajjaga tafarnuwa tarigu,Albasa tumatar Asa Mai asoya sama sama

  2. 2

    Azuba kayan kamshi da ganyan bay leaf 🍂 zuba doyan da aka soya da Naman da aka zafka aka soya da magi gishi ri kadan juya

  3. 3

    Ajuya abashi ya mintoci sannan asauke Azuba ganyan parsley Aci lafiya

  4. 4

    Sannan Azuba yankakar Albasa da Koran tatasai da ja bayan ansa su curry thyme garin Albasa garin tafarnuwa

  5. 5

    Dama kintanadi lemonki ko shayi Allah ya amintar da hannayanmu👍👍🌷

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar May 31, 2022 16:10
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
May 31, 2022 18:56
Anata samana zafafa muna gani ba halin chi
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Doya Mai Parsley Lansir

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kunun shinkafa da kwakwa🥥🍚🥛 me madara
  2. Chocolate chips cookies
  3. Gudaji (Gudajin Kunu)
  4. Chia seed and Strawberry Sharbaat
  5. Jollof din taliya da adas (lentil)
  1. Egg patira
  2. Dan wake
  3. Miyar Agushi
  4. Kunun shinkafa da kwakwa🥥🍚🥛 me madara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16271445
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close