Kunun couscous

zuby's kitchen @zubys9345
Wanan yanada dadinsha,saurin qoshi, inason yinsa musanman ma baqi sbd Babu Bata lokaci #MLD
Kunun couscous
Wanan yanada dadinsha,saurin qoshi, inason yinsa musanman ma baqi sbd Babu Bata lokaci #MLD
Umarnin dafa abinci
- 1
D farko xaa Dama rabin madarar d ruwa d sugar d Kuma gishiri
- 2
#karki Manta d gishirin kadan sbd in bakisaba bazze Baki dandanoba me dadi..
- 3
Kisa ruwa a dadain kununki ba lalle se madarar taji tayi kauriba,ki daura a wuta ki motsa shi ki tsaya inya tafasa xeyi bori ki sheqa in Dan tafasa
- 4
Seki sa couscous din ki yanda kk son kaurinsa,
- 5
Baaso yayi yawa sbd se kunbura inya nuna,inya nuna seki sauke ki juye sauran Madaran asha d bread, kosai fanke,dukade.
- 6
A sha dadi lfy.ki gwada a yau
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16307494





sharhai