Pepper Tofu

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#skg tanada dadi sosai

Pepper Tofu

sharhi da aka bayar 1

    #skg tanada dadi sosai

    Gyara girkin
    See report
    Tura
    Tura

    Kayan aiki

    Rabin awa
    2 yawan abinchi
    1. awara dafaffiya
    2. mai
    3. attaruhu,
    4. albasa,
    5. tafarnuwa,
    6. tomato
    7. sweet pepper,
    8. carrot
    9. parsley
    10. Maggi,
    11. curry,
    12. masoro

    Umarnin dafa abinci

    Rabin awa
    1. 1

      Dafarko zaki yanka awara,kiyi grating attaruhu, Albasa,tafarnuwa kidura Mai

    2. 2

      Kisa albasa kisa so attaruhu kijuya kibarshi ya soyu kisa Maggi, curry kisa ruwa kadan.

    3. 3

      Kiyanka carrot, sweet pepper,parsley saiki zuba kisa awara Kijuya saiki rufe yyi minti 5 kisauke aci.

    Gyara girkin
    See report
    Tura

    Cooksnaps

    Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

    Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
    Cook Today
    Nafisat Kitchen
    Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
    rannar
    Kano
    inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
    Kara karantawa

    sharhai

    Similar Recipes