Wainar flour da man gyada
Inason wainar fulawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki zuba flour dinki a kwano saiki zuba Maggi, gishiri da farin Maggi ki juya
- 2
Saiki kawo ruwa ki kwaba flour dinki ki fasa kwae ki kada,
- 3
Shima ki juyeshi a cikin flour din, ki zuba attaruhunki da albasarki a ciki shima ki juya
- 4
Saiki kwashe, haka zakiyi tayi harki gama soyawa duka
- 5
Saiki dora pan dinki a wuta kisa Mai kadan saiki kawo wannan hadin flour din ki ringa zubawa a pan din, idan ya soyu saeki juya daya 'barin shima ya soyu
- 6
Bayan kin gama ki zuba wainarki a plate kisa yaji kisa cabbage dinki da cucumber, karki manta kiyi Bismillah kafin ki faraci😋😋😂
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16310295







sharhai