CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kwaɗon salak da kayan lambu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kwaɗon salak da kayan lambu ainihin hoton girkin

Kwaɗon salak da kayan lambu

Fateema Hamisu
Fateema Hamisu @fateenbash

Nayi waleema ne shine na dan haɗa dan jin daɗinmu

Nayi waleema ne shine na dan haɗa dan jin daɗinmu

Kara karantawa

Kwaɗon salak da kayan lambu

Fateema Hamisu
Fateema Hamisu @fateenbash

Nayi waleema ne shine na dan haɗa dan jin daɗinmu

Nayi waleema ne shine na dan haɗa dan jin daɗinmu

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

15 yawan abinchi
  • Salak(lattuce)
  • Tumatir 7
  • Albasa 2
  • Cucumber, koren wake
  • Beetroot 2
  • Cauliflower 1
  • Farin mai
  • Mai ɗanɗano
  • Ƙwai 3
  • karass 5
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke duka kayan lambuna na gyara.

  2. 2

    Na yanka salak da tumatir da albasa da Cucumber.

  3. 3

    Na fere ɓawon beetroot,Na cire cauliflower daga iccenta, na dafa kwai da cauliflower,

  4. 4

    Na dafa beetroot ya danyi laushi na dafa koren wakena.

  5. 5

    Na zuba a kasko da mai na soya na dagargazata Na yanka beetroot da kwai da kayan haɗina

  6. 6

    Na saka mai ɗanɗano da farin mai, na musu ado kamar yanda nake so.

  7. 7

    Na dauko cornflower na qara wanketa na kaɗa kwai da kayan qamshi na saka a ciki

  8. 8

    Aci lafiya

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fateema Hamisu
Fateema Hamisu @fateenbash
rannar June 17, 2022 20:08
INA son yin girke-girke
Kara karantawa

sharhai (5)

Sudha Agrawal
Sudha Agrawal @SudhaAgrawal_123
June 24, 2022 07:32
@fateenbash
Healthy and tasty
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Salad Kayan Lambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fried yam with egg
  2. Honey cake
  3. Egg muffins
  4. Banana Smoothie
  5. SINASIR MAI DADI DA KYAU😍
  1. Banana Smoothie
  2. Datun bula
  3. Danbum shinkafa
  4. Shinkafa mai nama
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16311250
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close