Shinkafa mai nama

abnur
abnur @carebaby9900
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa1mintuna
6 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. Attarugu, 2
  3. albasa, 2
  4. tafasasshen nama
  5. Maggi,
  6. gishiri,
  7. curry,
  8. garam masala
  9. curry
  10. ,mai,
  11. carrot

Umarnin dafa abinci

awa1mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki taafasa shinkafarki tayi 96 dahuwa saiki tace zaki iya using normal rice ko basmati saiki dauki attarugu ki jajjaga albasa ki yanka

  2. 2

    Saiki Dora mai a wuta idan yayi zafi kisa tafasasshen naman nan da albasa ymda yan kayan

  3. 3

    Kamshi ki soyasu s

  4. 4

    Idan sun soyu kisa attarugu da karas

  5. 5

    Saikisa shinkafar ki juya sosai

  6. 6

    Kayan hadin su shiga cikin shinkafar saikisa Dan ruwa Dan Kazan

  7. 7

    Saiki rufe ta turara saiki sauke done.

  8. 8

    Saiki cigaba da juyawa idan Kara's din yayi laushi saikisa su maggi da su curry

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
abnur
abnur @carebaby9900
rannar

sharhai

Similar Recipes