CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alale da sauce din kwai
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alale da sauce din kwai ainihin hoton girkin

Alale da sauce din kwai

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

#Mukomakitchen

#Mukomakitchen

Kara karantawa

Alale da sauce din kwai

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
Bauchi

#Mukomakitchen

#Mukomakitchen

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr 30mins
3 yawan abinchi
  • 2Surfaffen wake kofi
  • Albasa,
  • attarugu
  • shambo
  • Maggi
  • ,gishiri,
  • tafarnuwa
  • thyme,
  • garlic
  • Manja da mangyada
  • leda
  • For d sauce
  • Tumatir fresh manya,
  • Albasa mai yawa,
  • Attarugu
  • dan tattasai
  • Kwai guda 4,
  • Oil
  • Seasonings,
  • curry,
  • turmeric,
  • ginger,
  • garlic
  • garam masala
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr 30mins
  1. 1

    Da farko zaki jika surfaffen wakenki yadan jiku kadan sai ki wanke ki zubasu kayan miyanki da garlic

  2. 2

    Aje a markado yayi laushi sosai.Alale yafi dadi in markade yayi laushi

  3. 3

    Ki zuba dakakken cryfish,a dauko mangyada da manja a zuba amma mai din ya dan fi manja yawa sai gauraya sosai da sosai

  4. 4

    Bayan an kawo sai ki dan bugashi haka kadan sannan ki zuba su maggi,curry,thyme da dan garin citta shima kadan,

  5. 5

    A zuba alalen a daura kan wuta ya dahu sosai kar a mishi sauri kar azo yayi danye

  6. 6

    Kiyi grating attarugu da tattsai da garlic.

  7. 7

    .Sannan ki dauko mai ki xuba a fan a dauki half din albasan nan a zuba ya dan fara soyuwa albasan tayi laushi

  8. 8

    Sannan a zuba attaruumgu nan a soya shi

  9. 9

    A kawo Leda a zuzzuba kar sa da yawa sai an gama da kullin nan tas sannan a zuba ruwa a tukunya ba da yawa ba

  10. 10

    Sai kadan a gefe dama an yanka tumatur sai a zuba da sauran albasanan a ciikin kwai din nan a jujjuya ko ina ya juyi

  11. 11

    Sai a zuba a cikin wannan soyayyen attarugun nan sai a rufe a rage wutan nan yadanyi 1 minutes haka

  12. 12

    Sai a gauraya adan faffasashi shikenan egg sauce ya hadu

  13. 13

    Zaki yanka albasa da yawa ki ajjiye gefe...

  14. 14

    A wani bowl za a fasa kawai asamishi su maggi da kayan kamshi su thyme citta curry,turmeric da gram masala

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zarah Modibbo
Zarah Modibbo @Zarahmoddibo_07
rannar June 20, 2022 21:25
Bauchi
I'am Zarah modibbo from bauchi.i love cooking..i try to make something different and delicious
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
September 27, 2022 10:38
inde samu kunu da safe in hada da alalan nan ko kuma jollof da rana 😋😉
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alala Sauce Din Kwai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gugguru
  2. Vegetable soup
  3. Whipped cream frosting
  4. Flavored white rice
  5. Hadin Shawarma me kaza
  1. Gashin kifi
  2. Vegetable soup
  3. Soyayyen Shinkafa Da Salak Din Jan Kabeji Da Macaroni
  4. Soyayyen dankali da kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16318314
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close