Kunun Custard
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16335383
Farko zaki dama garin custard da ruwa
Ki daura ruwa a wuta idan ya tafasa sai ki zuba akan custard da kika dama sai ki gauraya shi sosai
Idan ya huce kadan sai kisa madara da sugar ki sha.
An kwafa!
More Recipes

sharhai