Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. Pinchsalt
  3. 1 tbsyeast
  4. 3tattasai
  5. 2tarugu
  6. 1albasa
  7. 1 tspdaddawa
  8. 4maggi
  9. 1 tspcrayfish
  10. Alayyahu
  11. 5 tbspalm oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasamu bowl nazuba flour da gishiri nasa yeast sannan naxuba ruwa na kwashi amma bada ruwa ruwa ba,

  2. 2

    Nasashi a rana yatashi sannan nashafa mai ajikin gwangwanaye sannan nazuba hadin alkubus din aciki sai nayi steaming harya dahu.

  3. 3

    Nabarshi yatafasa sosai bayan mintuna nazuba alayyahu sannan na sauke.

  4. 4

    Miyar kuma na markada kayan miya na soya na tsaida ruwa, nasa maggi, crayfish, daddawa,

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ramlat Dauda
Ramlat Dauda @cheframlat
rannar

Similar Recipes