Sandwich 🥪

Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
Na dawo daga school toh ba'a gama girki bah kuma yunwa nakeji shineh nayi wannan sandwich din da leftover bread
Sandwich 🥪
Na dawo daga school toh ba'a gama girki bah kuma yunwa nakeji shineh nayi wannan sandwich din da leftover bread
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samu bowl mai kyau sai ki saka kifinki ki marmasa shi sannan ki saka masa wannan bama din da kayan kamshin da kuma maggi
- 2
Bayan nan sai ki samu bread dinki sai ki shafa masa bama, sannan ki dauko wannan hadin kifin da kika yi sai ki kuma dauko Wani slice din bread sai ki rufe sannan ki saka a kasko ki gasa ko kuma ki ci shi haka ba sai kin gasa ba.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16341166



sharhai