Kayan aiki

Awa daya
mutane uku
  1. 2 cupsFlour cup biyu
  2. Pinchsalt
  3. Water
  4. 3tattasai
  5. 3tarugu
  6. 2tomatoes
  7. 1albasa
  8. Alayyahu
  9. Palm oil
  10. 1 tspyeast
  11. 4maggi

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Nahada flour gishiri da yeast na kwaba

  2. 2

    Nasa a rana yatashi sannan na shafa mai a gwangwani

  3. 3

    Sannan nasa kwabin aciki nayi steaming harya dahu.

  4. 4

    Sannan nazuba alayyahu yadan dahu kadan sannan nakashe.

  5. 5

    Na jajjaga kayan miya nasoya sannan nasa maggi na dan tsaida ruwa kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Yusuf
Hannatu Yusuf @chefhannatu
rannar

Similar Recipes