CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Hadin ginger na musamman
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Hadin ginger na musamman ainihin hoton girkin

Hadin ginger na musamman

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Zan muku bayani zaku gane meyasa ya zama ta musamman #layya

Zan muku bayani zaku gane meyasa ya zama ta musamman #layya

Kara karantawa

Hadin ginger na musamman

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Zan muku bayani zaku gane meyasa ya zama ta musamman #layya

Zan muku bayani zaku gane meyasa ya zama ta musamman #layya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

10 minutes
2 yawan abinchi
  • 5Ginger manya guda
  • Naa'naa cikin hannu
  • Lemun tsami guda 3 manya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

10 minutes
  1. 1

    Zaki wanke ginger ki bare ki yi grating

  2. 2

    Zaki bare bawon lemun tsami ki raba 2 ki cire kwallon

  3. 3

    Zaki tsinke naa'naa ki wanke

    Hadin ginger na musammanmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Zaki hade waje daya kiyi blending ki tace ki sa a roba ki saka a freezer, zai kai miki fin kwana 10

    Hadin ginger na musammanmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Zaki iya abubuwa da dama dashi:

    Hadin ginger na musammanmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zaki iya sawa a tea

  7. 7

    Zaki iya saka tablespoon 4-5 ki zuba sprite kisa kankara zai baki white mojito.

  8. 8

  9. 9

    Zaki iya zuba tablespoon 4-5 ki cika da coca cola ko pepsi da kankara zai baki Black mojito.

  10. 10

    Zaki iya zuba shi kadan ki zuba ruwa kisa sugar syrup zai baki ginger juice.

  11. 11

    Zaki iya zuba shi kadan kisa ruwa ki zuba flavor din pineapple ko mango.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar July 10, 2022 23:11
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
September 11, 2022 22:12
Ina sha 😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Ginger

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dambun nama
  2. Kayan ciki
  3. Stir fry Beef
  1. Kayan ciki
  2. Dambun nama
  3. Orange and apple juice
  4. Special sallah suya(Tsire)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16362650
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close