Stir fry Beef

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#layya Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Allah yayiwa zuriya albarka da fatan muyi sallah lafiya

Stir fry Beef

#layya Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Allah yayiwa zuriya albarka da fatan muyi sallah lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 kgbeef meat
  2. 1onion
  3. 1Attarugu peper
  4. 1green, red, yellow bell peppers
  5. Ginger and garlic paste
  6. Curry and thyme
  7. Maggi
  8. 1tablespoon honey
  9. Soy sauce
  10. Corn flour
  11. Parsley
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu beef meat dinki ki yankashi dogo dogo yadan kike gani a picture din sai kisa a bowl

  2. 2

    Kisa ginger and garlic paste kisa black peper, curry, thyme, maggi kisa honey

  3. 3

    Kisa soy sauce, oil da corn flour

  4. 4

    Ki cakuda sosai sai ki barshi ma 1h, after 1h sai dora pan kan wuta kisa oil kadan ki zuba nama aciki in high heat kita juyawa a kai a kai har sai kigan ya sake color sai ki kwashe ki ajiye gefe

  5. 5

    Ki kara dora pan kisa oil kadan kisa ginger garlic paste kisa jajage attarugu peper ki soya sama sama sana ki yanka onion ki zuba

  6. 6

    Da green, red, yellow bell peppers kisa maggi da curry ki soya sama sama in high heat sana ki dawko nama ki zuba

  7. 7

    Kisa soy sauce ki kara soyawa ma 2mn ki yanka parsley ki zuba aciki

  8. 8

    Sai ki sawke shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (10)

Similar Recipes