CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Crackers mai albasa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Crackers mai albasa ainihin hoton girkin

Crackers mai albasa

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Kayan kwadayi ne, akwai dadi sosai na koya a wurin #Abgkyari

Kayan kwadayi ne, akwai dadi sosai na koya a wurin #Abgkyari

Kara karantawa

Crackers mai albasa

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

Kayan kwadayi ne, akwai dadi sosai na koya a wurin #Abgkyari

Kayan kwadayi ne, akwai dadi sosai na koya a wurin #Abgkyari

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutane 3 yawan
  • Fulawa cup 2
  • Ruwa Rabin kofi
  • Albasa medium 1
  • Dandano 3
  • gishiri
  • barkono
  • Butter cokali daya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Farko zaa tankade fulawa, sai a zuba su dandano, gishiri da barkono a juya da kyau

  2. 2

    Sai a gurza albasa a zuba a kai

  3. 3

    Sai a zuba ruwa ka kwaba shi, in yayi kadan sai a kara har zama kamar taurin cincin

  4. 4

    Sai a barshi ya huta minti goma

  5. 5

    Sai azo a murza shi yayi fadi sosai, sai a yanka yadda ake so, a soya shi

  6. 6

    Shike nan, zaa iya ci da shayi ko drink, ko aci haka

    Crackers mai albasamatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar July 21, 2022 09:46

sharhai (6)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
July 22, 2022 11:11
Looks yum! What are the ingredients in english please?
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Cracker Mai Albasa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alala
  2. Wainar semonvita
  3. Salak Din Dankalin Turawa Da Kayan Lambu
  4. Samosa
  5. Dambun Nama
  1. Yar bagalaje (wainar rogo/ kosan rogo)
  2. Yar lallaba
  3. Doya da kwai da kankana da madara
  4. Egg pizza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16385143
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close