Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a dauko sardine asaka a pan, sai a dauko dafaffen kwai a yanka aciki asaka maggi da curry kadan
- 2
Sai a soya sama sama, yahade jikinshi sosai
- 3
Haka zaayita yi har agama sai asaka acikin toaster, bayan minti 5 zaaga yakashe kanshi. Ma'ana yayi kenan.
- 4
Sai a dauko bread ashafa mashi butter sai a dauko spoon adinga dibo hadin sardine asaka a tsakiya, sai a dauko wani bread din a dora akai,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16388184




sharhai (2)