Kayan aiki

10mins
3 servings
  1. 2 cupsgarin rogo
  2. 3Maggi
  3. Salt
  4. 4tatugu
  5. 1onion
  6. Oil for frying
  7. Water as required

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    Za'a samu garin rogo azuba tarugu a yanka albasa kanana, asaka maggi da gishiri, sai asa ruwa a kwaba da dan tauri

  2. 2

    Sai a dinga diba da hannu ayi flat dashi kamar yadda ake gani, sai a soya acikin mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

sharhai (3)

Kabejin Katsina
Kabejin Katsina @bbbjikamshi18402
Ruwan sanyi ko na zafi ake kwaɓin dashi?

Similar Recipes