Dambu & miyar dankali da salad

fatyma saeed @muhfat
Dambu & miyar dankali da salad
Umarnin dafa abinci
- 1
3 cup n shinkafa da aka barza awanke ta zuba a steamer aturara 30mins akwaahe a kwano azuba Mai Rabin cup azuba gishiri a juya akara yayyafa ruwa sai a Maida a steamer 30mins danbu yayi
- 2
Miyar dankali a
Afere dankali ayanka kanana ayanka katan Miya awanke a markada azuba Mai a tukunya akawo tafarnuwa azuba da nama Wanda aka tafasa da kayan kamashi azuba cefane da dankali da thyme idan ta kusa souyuwa azuba Maggie da curry Miya tayi - 3
Salad
Awanke sinadaran da gishiri ayanka cabbege da lattuce ayanka tomato, Albasa da cucumber agurza carrot sai azuba mayonnaise angama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16390124



sharhai (2)