Faten dankalin hausa

sassy retreats @sadiya6694997
Wannan dankalin yana da dadi sosai ga gardi is one of my favorite fate #wd
Faten dankalin hausa
Wannan dankalin yana da dadi sosai ga gardi is one of my favorite fate #wd
Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin fere dankalin ki ki ajje shi a gefe sai ki samu tukunya ki zuba jajjage da tomato paste ki soya su sai ki zuba ruwa ki zuba dankalin a ciki
- 2
Bayan ya fara ya fada sai ki zuba kayan dandanon ki spices daidai yadda kike so ki zuba slice onion akai ki rufe bayan wasu mintuna in dankalin yayi laushi sai ki dauko serdine dinki ki zuba ki qara masa mintuna sai ki sauke
Dankalin ki ya gamu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16407568








sharhai