Bread Mai chushen murraba (jam) da habbatus sauda

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan bread ga kamshi ga kyatarwa

Bread Mai chushen murraba (jam) da habbatus sauda

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan bread ga kamshi ga kyatarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4_6 yawan abinc
  1. Fulawa Rabin kilo
  2. Chokaliguda
  3. Jam chokali shidda
  4. chokaliBread improver Rabin
  5. cupSugar Rabin
  6. Buttar chokali biyu
  7. cupYogurt ko Madara Rabin
  8. Mai chokali hudu
  9. Gishiri kadan
  10. chokaliHabbatus sauda Rabin
  11. Kai guda
  12. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan da na lussafa sai kisamu kwano ko roba saikisa kwai kisa sugar da Mai da gishiri ki juya sosa yahade jikinsa da bread improver,sannan kisamu Wani cup kizuba ruwa kadan ki kwaba yis sai ki juye a acikin wannan kwai da sugar da kika juya sannan kisa yogurt komada kijuya sannan ki kawo fulawanki ki zuba ki juya zakiyi kwabin kaman na donot kada yayi tauri sosai,sannan kibukashi sosai kinayi nasa buttar,sannan kirufe shi kibashi Rabin awa awuri ko fiye da haka

  2. 2

    Idan yatashi sai ki dako kishafa Mai ahannu ki malmula yadda yayi maki sannan ki fada da shi sannan ki dinga diban jam kina sawa agefe

  3. 3

    Sannan kiraba kama biyu sai manne sashe guda Rabin Kuma ki yanka da wuka kaman haka

  4. 4

    Sannan ki nade kishafe tire dinki Wanda kike gashi dashi da buttar ko Mai sannan ki sa bread din ki kisa habbtus Sauda ama kirufe shi nawasu mintoci sannan kisa aoven

  5. 5

    Dama kin kunna a oven dinki zayi zafi inkuma da garwashine haka sai ki sa kibashi minti Goma kiduba inyayi ki fidda Dama kin tanadi Shayinki ko juice

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes