Masa a frying pan
Hafsatmudi @Hafsatmah08
Masa ce nake son nayi takiyi nayi kokarin maidashi sinasir nan ma takiyi sai na soyata kamar wainar filawa
Masa a frying pan
Masa ce nake son nayi takiyi nayi kokarin maidashi sinasir nan ma takiyi sai na soyata kamar wainar filawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na dauko garin shinkafata na saka masa dafaffiyar shinkafa kadan na na zuba yeast sugar da gishiri na kwabashi na ruoe na saka shi a waje me dumi ya tashi
- 2
Bayan ya tashi na ga yayi ruwa na dan saka flour na daure na saka kanwa kadani na saka mangyada a frying pan non stick na zuba zuba kullin
- 3
Bayan yayi na juya daya gefen ma ya soyu sai na sauke.aci dadi lapia taste dnsa kamar na asalin masa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16408852




sharhai (2)