Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kyn ciki
  2. Attaruhu
  3. Tumatir
  4. albasa
  5. Mai
  6. kyn kamshi
  7. Kyn dandano
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ina da kyn ciki a tafashe already

  2. 2

    Sae n dauko na xuba ruwa kyn kamshi n barshi y Kara tafasa sae nayi grating kyn miyata n xuba nasa Mai nasa kyn dandano da spicez d curry n rufe n barshi y dahu

  3. 3

    Byn y fara dahuwa n yanka albasa n xuba na juya n rufe minti kadan n sauke

  4. 4

    Muka Sha d tea d bread

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes