Awara da kwai
Barka da Shan ruwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Na yanka awarata girman da nk so sae n Sami riba n zuba ruwa nasa onga,farin Maggi da gishiri n juya sosae
- 2
Sae n kawo awarar n saka a cikin ruwan tayi Yan mintuna sbd t tsumu sosae
- 3
Sae n Dora Mai yy zafi sae na saka awarar ta Dan soyu sama sama sae n kwashe n fasa kwai n dinga tsoma awarar a ruwan Kwan Ina sawa a Mai edn t soyu n kwashe har n gama
- 4
N ynk cabbage da cucumber nayi grating karas muka ci da yaji me dadi
- 5
Done
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16425185







sharhai