Doughnut

Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi
Doughnut
Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki hada gaba daya kayan hadin ki a roba mai kyau banda butter sai zuba ruwan ki kwaba idan ruwan bai kai
- 2
Sai ki kara kadan ya danganta da irin fulawar wata tana shan ruwa wata bata sha idan kika hada sai ki sa butter din kici gaba da bugawa na tsawon 30mint
- 3
Doughnut yana da San bugu idan kika gama sai ki sashi a gurin mai dumi
- 4
Tsawon 15mint idan ya tashi sai ki sai dakko shi ki Dan bugashi sai ki murza shi ki fitar da shape dinsa sai ki kara ajiye shi ya tashi
- 5
Idan yayi 15mint sai kizo ki sa mai a kasko idan ya Dan yi zafi kadan sai ki fara soyawa a haka har ki gama shike nan sai ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai