Pepper chicken Mai qundun kaji

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan pepper chicken nadaban ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrn
family
  1. Kaji guda hudu
  2. Qundun kaza kilo ukku
  3. Albasa manya kilo guda
  4. Tafarnuwadunkule guda
  5. Mai litar guda
  6. Maggi 12
  7. ,gishiri chokali guda
  8. Jajjagen kayan Miya koshiya hudu,
  9. Albasa
  10. tumatar,
  11. tafarnuwa,
  12. chili
  13. Curry
  14. thyme
  15. ,citta
  16. ,black pepper
  17. Cardamon,
  18. bayleaf,
  19. Hade haden kayan kamshi guda bakwai
  20. Hade haden kayan kamshi
  21. Curry chicken
  22. 12Chili's
  23. Garam masala,
  24. karanfani

Umarnin dafa abinci

2hrn
  1. 1

    Dafarko Zaki wanke kaji kiyanka Azafkasu da kayan kamshi,citta,Albasa,thyme,cardamon,karanfani,hade haden kayan kamshi

  2. 2

    Na sulala nama maggi,gishiri da tafarnuwa,black pepper, sannan soyasu

  3. 3

    Sannan Shima gundun wankeshi afida duk wan kasa acire fatar cikin Asa masa Kal awanke zafkashi da kayan kamshi da Albasa da tafarnuwa damaggi gishiri,asoyashi

  4. 4

    Ki zuba cefane Wanda aka gyara aka markada aka dafa yashanye ruwan jikinsa ki soya sama sama sannan ki kawo kayan khamshin da nalussafa ki zuba da chili 🌶️🌶️🌶️

  5. 5

    Guda gudansa da Albasa wadda aka yanka ki juya sannan kizuba soyayen namankazar da soyayen qundun kazar kizuba maggi dagishiri kadan,idan kina bukata

  6. 6

    Sannan kizuba Mai koshiya ukku ko samada haka atukunyar da kika aza akan gas ko risho ko murhu idan man yayi zafi,

  7. 7

    Sai ki rage wutar kibashi wasu mintoci sai asauke ki samu trey ki wanke latas ko Wani ganye wan da kike so kijera Saman trey din gefe gefe sannan ki juye nama Aci lafiya

  8. 8

    Sannan kita juyawa duk wannan cefane yashiga cikin Naman da albasar,

  9. 9

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode 🌷🌷🌷🌷🌹🌹

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes