Umarnin dafa abinci
- 1
Na fara tafasa nama na sae na Nika shi a blender tare da attaruhu n ajiye a gefe
- 2
N wanke albasa n yanka sae t tsane ta n zuba a kasko n barta har ruwan jikinta y tsane sae nasa naman n juya sosae
- 3
Dama n dafa kwai da dankali n yanka kanana sae n ajiye a gefe
- 4
Sae nasa Maggi a cikin naman n juya n tabbatar komae yaji sae n zuba dankalin n juya nasa curry da spices na juya
- 5
Na sa Kwan Dana yanka d sweet pepper n juya minti kadan n sauke
- 6
Shikenan an gama hada meat pie filling.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16441522




sharhai