CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dan wake da hadin kayan labmu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dan wake da hadin kayan labmu ainihin hoton girkin

Dan wake da hadin kayan labmu

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#yclass nayi wannan girkin ne saboda oga yace yau kam ayi musu abin kwalama kuma ya yaba yayi santi har ma dayaran😅😅

#yclass nayi wannan girkin ne saboda oga yace yau kam ayi musu abin kwalama kuma ya yaba yayi santi har ma dayaran😅😅

Kara karantawa

Dan wake da hadin kayan labmu

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#yclass nayi wannan girkin ne saboda oga yace yau kam ayi musu abin kwalama kuma ya yaba yayi santi har ma dayaran😅😅

#yclass nayi wannan girkin ne saboda oga yace yau kam ayi musu abin kwalama kuma ya yaba yayi santi har ma dayaran😅😅

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 Hour
mutane 4 yawan abinchi
  • garin yin dan wake
  • flour
  • miyar kuka
  • magi fari
  • magi star
  • gishiri
  • mai
  • cabbage
  • carrot
  • tumatir
  • albasa
  • cocumber
  • yaji dakakke
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 Hour
  1. 1

    Na wanke tukunya na zuba ruwa na daura kan wuta domin ruwan yayi zafi

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki1 hoto
    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan na auna hadin garin yin dan wake cofi biyu garin flour cofi daya

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sannan nasa garin kuka cibi daya da rabi

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sannan na zuba gishi rabin karamin cokali

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan na zuba magi far da mai star

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki5 hoto
    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sannan na yamutse hadin kafin insa ruwa

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sannan na zuba ruwa cofi biyu na hadesu wuri daya

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki7 hoto
    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki7 hoto
  8. 8

    Nayita motsawa da cibi har saida ya hade wuri daya

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sannan na duba ruwana sunyi zafi na fara sawa domin ya dahi

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki9 hoto
  10. 10

    Nayita nasawa har nagama ina sawa yana tasowa sama
    bayan naga gama na rufe na wasu yan dakiku saboda ya ida nuna

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki10 hoto
  11. 11

    Sannan na dawo na yanyanka kayan lambu na na jerasu a plate

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki11 hoto
  12. 12

    Shi yaji na riga na gama hadashi

    Dan wake da hadin kayan labmumatakin girki12 hoto
  13. 13

    Ya kamata insa kanwa cikin hafin wurin kwabi amman banda ita kuma kafin in samo lokaci ya tafi shiyasa nayi shi a hakan

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar August 18, 2022 18:56

sharhai (5)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
August 20, 2022 14:10
@maanees_kitchen teburin ta hadu
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Wake Kayan

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Brown Jollof Rice
  2. Special jollop rice with black tea
  3. Roll bread
  1. Special jollop rice with black tea
  2. Roll bread
  3. Brown Jollof Rice
  4. Ghana rice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16446116
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close