Pepper Chicken

Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
#yclass Wannan girkin na musamman ne,Ina matuqar son pepper chicken 😋😋
Pepper Chicken
#yclass Wannan girkin na musamman ne,Ina matuqar son pepper chicken 😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko a wanke kaza tas a yayyankasu iya girman da akeso
- 2
Se axuba a tukunya a saka ruwa kadan da sinadarin dandano,curry da thyme,garin citta da garin tafarnuwa don akashe qarninsa
- 3
Se a barshi ya dahu Amma karya Dade sosai,idan yayi a sauke
- 4
Se asaka Mai a wuta,asaka albasa idan yayi xafi a soya kazan,idan yayi a tsameshi
- 5
Se a jajjaga tarugu da tattasai da Albasa a saka Mai kadan a tukunya asoya kayan miyan,asaka sinadarin dandano idan yayi a sauke.
- 6
Aci dadi lafia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16460590



sharhai (2)