Soft bread

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
  1. 300 mlFlour
  2. Melted Butter 1/8c
  3. 45 gSugar
  4. Yeast 1/2 tablespoon

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Kisa ruwan dumi da yeast ki barshi na minti 5,

  2. 2

    Sai kada kayan hadin duka ki zuba yeast ki ƙara dumi, sai kiyi kneading like 5m ki rufe ki barshi ya tashi

  3. 3

    Za'a iya ci da faten wake ko tea.

  4. 4

    Bayan ya tashi sai mulmula kisa a abin gashi ki barshi ya sake tashi, sai ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes