Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kwano kisa madarar ki kisaka kwai kisa melted butter sai ki juya ya juyu sosai
Kamar haka
- 2
Sai ki dauko fulawa ki zuba da sugar da salt da kuma bakin powder ki juya sosai da whisker
- 3
Bayan kin gama sai ki dauko piping bag ki zuba kina zuba wa a non stick pan qananu kina yi kina juyawa
- 4
Bayan kin gama soya wa sai ki kwashe ki yanka masa bananan da condensed in kina so sai ki sa Nutella
Aci lafiya 😉😋😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16477674













sharhai (2)