Miyar gyada

Afrah @mumashraf123
Wannan Miya tana da dadi sannan tana Kara lafiya Sosae ajikin Dan Adam
Miyar gyada
Wannan Miya tana da dadi sannan tana Kara lafiya Sosae ajikin Dan Adam
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki markada kayan Miya ki saka Mai a tukunya ki soyashi da albasa.
- 2
Ki kawo kayan Miya ki zuba ki siyasu ki saka kayan kamshi da Maggi da onga
- 3
Ki dama markadaddiyar gyada ki zuba ki juya ki barta ta tafasa sannan ki zuba soyayyen nama ki zuba lawashin albasa ki rufe miyarki ta karasa a hankali.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16492234



sharhai (2)