Crepe mai gyada

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123

Crepe da nasan ana cemasa bansan sunn sa da hausa ba sai a kiyi ado da gyada akwai dadi sosai#gyada mai sihiri

Crepe mai gyada

Crepe da nasan ana cemasa bansan sunn sa da hausa ba sai a kiyi ado da gyada akwai dadi sosai#gyada mai sihiri

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour kofi 2,
  2. egg 3
  3. madara kofi daya
  4. Chocolate nutella,
  5. gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada duka abubuwan hadinki wuri daya har hadin yayi kamar na wainar flour ama yafishi ruwa

  2. 2

    Daga nan sai ki shafa zuba hadinki cikin non stick Frying pan ki fadadshi sai ki bari yayi idan idan yayi

  3. 3

    Sai ki juyeshi dayan baren yar ki gama duka

  4. 4

    Shikenn zaki iya saka gyadar aciki kafin ki nada ma

  5. 5

    Sai ki dauko chocolate dinki (nutella)ki shafa akai sai ki nada kimashi ado da gyada

  6. 6

    Sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khayrat's Kitchen& Cakes
rannar
cooking is not just hubby,is part of me I enjoyed& love cooking and baking
Kara karantawa

Similar Recipes